mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci

Sakamakon ya kasance Mai zuhudu cikin duniya?

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Baya halasta ku yi masa lakabi da shugaban Sufanci, hakika shi ya kasance shugaban Arifai da ma’abota zuhudu.

Tarihi: [2021/4/28]     Ziyara: [524]

Tura tambaya