mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

MENE NE HUKUNCIN AURE DA AKA TILASTA YARINYA AKANSA TAREDA RASHIN AMINCEWARTA

Salamu Alaikum
Shin ya halasta a aurar da yarinya tareda rashin yardarta?

 

Salamu Alaikum

Shin ya halasta a aurar da yarinya tareda rashin yardarta?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Idan yarinyar ba ta yard aba ba ta so to auren ya gurbata ya baci, mafita shine a rarrasheta har ta laminta ta yarda.

Allah ne masani.

Tarihi: [2019/12/1]     Ziyara: [573]

Tura tambaya