mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta

Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta shin ko akwai wata nasiha da nusantarwa zaku bani domin shiga wannan hanya, ko kuna da wani wuridi da kuka sani da zai taimaka cikin haddace karatuttukan fikihu da tantancewa da rashin mantuwa. ... Ganin amsa

Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura

Samahatus Assayid Adil-Alawi Allah ya daukaka mukaminka da sha’aninka ya kuma datar da kai ga soyayyarsa da kusanci ya tabbatar da mu da ku a kan hanyar gaskiya.. lallai shi mai Ji ne mai amsa addu’a.
Shin akwai wata gajeriya kaifiyar karanta la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura? Shin karanta kafa daya yana isarwa musammam idan ta kasance da niyyar neman biyan bukata..?
Sakamakon kasantuwarmu masu neman gaskiya kololuwar burinmu gaskiya da kaiwa ga Allah shine hadafinmu, lallai zukatanmu sun damfaru da turakun Al’arshin Allah mai girma, ... ... Ganin amsa

Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba

Salamu Alaikum
Ban samu Malami ba kuma ina tsananin kaunar kutsawa cikin Irfani, hakika na bincika matuka amma ban ci karo da wani abu da zai kai ni zuwa ga wusuli ba, kawai ian dauka daga wannan littafi da wancan inyi aiki da abinda yake ciki tsawon kwanaki 40 sai dai cewa tareda haka ina jin shu’uri ina kewaye a wuri guda ne babu wani abu sabo gareni face kowacce rana ina samun Karin damfaruwa da kauna zuwa ga wusuli ga Allah ta’ala.
Ina rokonku ku taimaka mini.
Allah ya tsarkake lokutanku da ambaton Muhammad Alayensa amincin Allah ya tabbata a gareshi da Alayensa.
... Ganin amsa

ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske

salamu Alaikum
Assayid maid araja ,,,hakika ni hadiminku ne da yake fama da rauni da rashin himma da karfin irada cikin abubuwa masu tarin yawa hatta cikin fuskantar wasu matsaloli, ina rokonku da kuyi mana karamci da bani wani zikiri ko wani domin karfafa iradata da himma da abinda zai amfane ni duniya da lahira, ka taimakeni don alfarmar kakarku Azzahara amincin Allah ya tabbata a gareta.
Allah ya saka muku da mafificin sakamako.
... Ganin amsa

Takaitaccen tarihin ba’arin Malamai cikin yanda suke kwadayi da rawar jiki cikin yin sallah akan lokacinta

Salamu Alaikum.
Karkashin zamanku da Malamai ku dan bamu takaitaccen tarihi cikin yanda suke kwadayi da rawar jiki cikin sauke sallah a kan lokacinta, da sannu zan ambaci haka cikin abinda na nakalto daga gareku cikin littafi.
... Ganin amsa

Tura tambaya