mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko

Tambaya,
Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko mace tagari?
Amsa
Mai tambaya zai iya yin Tawassuli da kyakyawar niya da Iyalan gidan manzo masammama addu’ar tawassul wadda take cikin Mafatihul Jinan zai kuma yitane ta tsawan kwana arba’in a jere da’izinin Allah zai kabi adu’ar sa. Allah yasa mudace.

Tarihi: [2015/4/4]     Ziyara: [6073]

Tura tambaya