b Tambayoyi da amsoshi na karshe a wanna bagaran Hukunce-hukunce daban-daban
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri

Salamu Alaikum
Assayid ina gaisuwa Allah ya saka muku da dubun alheri, wanne ayyuka da addu’a me za su taimaka kan kubuta daga sihiri, kari kan haka ina son yin wata tambaya: shin karanta suratu Yasin a kowacce rana yana da fa’ida kan wannan lamari da kuma dukkanin bukatu, sannan shin da gaske lazimtar karanta suratu Yasin yana bukatar izini, idan hakane shin zaku bamu izini.
Allah ya datar daku.
... Ganin amsa

Barin karatun Hauza


Na kasance a baya na shagaltu da neman ilimi ina ta burun a bude kofar yin rijista domin in shiga Hauza ilimiya sai dai cewa kuma lokacin da aka bude kofar rijista na shiga na yi karatu ciki tsawon wani lokaci sai na samu kaina ba zan iya cigaba da karatun ba sabida yanayin rayuwa da rashin samu iko daga dangina ba zasu cigaba da taimaka mini ba, dole na koma gid ana bar karatun Hauza,
Tambaya anan shin wannan abu da nayi zai kasance daga aikin Shaidan Kenan, shin Shaidan yana katsalandan cikin irin wadannan lamurra yanzu yay azan gyara lamarin?
... Ganin amsa

Mene ne matsayar Ahlil-baiti amincin Allah ya tabbata garesu dangane da Aljanu

Mene ne matsayar Ahlil-baiti amincin Allah ya tabbata garesu dangane da Aljanu da wadanda suke da’awar cewa suna da aljanu a jikinsu shin akwai wasu litattafai cikin raddi kan wadannan mutane, da Allah a bamu sunayen litattafan idan zai yiwu ... Ganin amsa

Ina son shiga Hauza Ilimiyya bana son shiga Jami’a

Maudu’in shine na gayawa mahaifiyata cewa ina son karatu a Hauza ilimiyya bana son shiga Jami’a sai dai cewa ta ki amincewa ta ce mini idan kayi karatu a Hauza ka gama a ina zaka samu aikin yi? ... Ganin amsa

Wanne aikin ibada ne mafi muhimmacin a kwanakin tattakin Arba’in

Salamu Alaikum.

Allah ya girmama ladanku da namu, ya kuma saka muku da alheri kan gudummawar da kuke bayarwa

Cikin yardar Allah mun daura damarar niyyar ziyarar Arba’in din Imam Husaini amincin Allah ya kara tabbata a gareshi ... Ganin amsa

Tura tambaya