mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Ta yaya zan zabi malamin da zan yi bahasul karij a hannunsa


Salamu alaikum
Samahatus-sayyid habib Allah ya tsawaita rayuwarku cikin alheri da lafiya Allah kuma ya kareku cikin kusancinku ga imamul hujja wanda rayukanmu suke fansarsa, ina fatan kai mini ishara kan yadda zan zabi malamin bahasul karij, cikin falalar Allah yanzu haka na kusa gama darasin makasib da kifaya, shin akwai wata hanya ta mubahasa da kuke nasiha zuwa gareta, shin akwai wani abu da yafi a ra’ayinku ga mubahasa, Allah madaukaki ya kareku da daraja ko wanzu cikin alheri.

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ka halarci bahasussukan karij na malamai daban daban tsawon wasu `yan kwanaki duk wanda cikinsu darasinsa ya yi dai dai da abin da kake nema kake kuma jigiya to za ka amfana da shi da yawa ka zauna wajensa tsawon shekaru babu banbanci cikin darasin fikihu ne ko kuma usulul fikihi.

Amma hanyar mubahasa ta kasance bayan mudala’a da frko sannan halartar darasin aji sannan mudala’a, sai amfara da mudala’a da halartar darasin a aji sannan akai ga mubahasa sai ya zama kai ne ustazu a mubahasa abokin mubahasarka kuma sai ya dinga yi maka ishkali yana dinga tattaunawa da kai  kamar shima ustazu ne rana ta biyu kuma sai shi ya zama ustazu kai kuma ka zama mai kawo ishkali kan darasi kuna tattaunawa amma abin da zai zama ya maye mubahasa yafi yinta toni ban sanshi ba zuwa yansu Allah ne mafi sani godiya ta tabbata ga Allah

 

Tarihi: [2017/11/11]     Ziyara: [900]

Tura tambaya