mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

A da can na kasance ina kiyaye yin wuridi

Salamu Alaikum. Na kasance ina lazimtar wuridi wasu sun gaya mini cewa saliki da ke kan hanyar irfani zai fuskanci jarrabawowi da musibu kala-kala daga bala’o’in cikin duniya, to shine cikin raina nace bara in bar wadannan wuridan maimakonsu sai in lazimci karanta ziyarar Ashura da ziyarar Alu Yasin da makamantansu daga azkar daga istigfari da kuma yin salatin annabi (s.a.w)
Tambaya ta shine shin ana yiwa saliki azaba sakamakon daina wuridin da yake yi

Salamu Alaikum. Na kasance ina lazimtar wuridi  wasu sun gaya mini cewa saliki da ke kan hanyar irfani zai fuskanci jarrabawowi da musibu kala-kala daga bala’o’in cikin duniya, to shine cikin raina nace bara in bar wadannan wuridan maimakonsu sai in lazimci karanta ziyarar Ashura da ziyarar Alu Yasin da makamantansu daga azkar daga istigfari da kuma yin salatin annabi (s.a.w)

Tambaya ta shine shin ana yiwa saliki azaba sakamakon daina wuridin da yake yi?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Mafi alherin al’amurra tsakatsakinsu, sannan mustahabbi ne yin tsakatsaki cikin ibada ba tare da wuce gona da iri ba, Allah bai dorawa rai wani nauyi ba face abinda zata iya wannan fa babu banbanci cikin mas’alolin fikihu da na irfani, sannan ya halaka wanda bai da malamin da yake nusantar da shi.

Allah ne abin neman taimako

Tarihi: [2018/12/15]     Ziyara: [618]

Tura tambaya