mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

?shin sakina kotu ya ingata a musulinci

Tambaya,

Ni macace wacce kotuta sakeni amma mijina bai sakeni ba,sai kuma naje nayi aure da wani mijin to minene hukuncina?

Amsa kamar yadda ka tambaya auranta da tsohon mijinta yanana sanna ta kuma yin wani aure akanta haramun ne, sanna saduwar da tafaru a tsakaninta da mutuman na biyu sabo da jahiltar hukunci da yayi zai zamo shubuha ce bai kuma halastaba da yakara faruwa bayan sanin abun da yake gudana.

Tarihi: [2015/4/1]     Ziyara: [1147]

Tura tambaya