mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri

Salamu Alaikum
Assayid ina gaisuwa Allah ya saka muku da dubun alheri, wanne ayyuka da addu’a me za su taimaka kan kubuta daga sihiri, kari kan haka ina son yin wata tambaya: shin karanta suratu Yasin a kowacce rana yana da fa’ida kan wannan lamari da kuma dukkanin bukatu, sannan shin da gaske lazimtar karanta suratu Yasin yana bukatar izini, idan hakane shin zaku bamu izini.
Allah ya datar daku.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Kur’ani mai girma kunshe yake da waraka da rahama ga Muminai maza da mata cikin dukkanin sha’anin rayuwarsu daga cikin akwai tunkude sihiri da idanun mahassada da sharrin Ashararai daga mutane da Aljanu.

Ance tareda izini ana samun karuwar falala sabida haka na baka izini don neman kusancin Allah cikin gurbata sihiri da karya shi kana iya duba littafin Mafatihul jinan 

Tarihi: [2021/5/24]     Ziyara: [689]

Tura tambaya