mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Waye aljani wanne tasiri yake da shi kan mutum

Waye aljani wanne tasiri yake da shi kan mutum

Shin tasirin sa ya tsaya iya ruhi ko kuma yana tsallakawa har zuwa gangar jiki da kuma bayani kan fadin Allah madaukaki:

(رجال من الجن یعوذون برجال من الانسان فازادهم رهقا)

Mazaje daga aljanu suna neman kariya da mazaje daga mutane sai suka kara musu girman kai

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Shin aljani halitta ce daga halittun Allah kuma an kallafa masa neman sani sa ibada kamar yanda ya zo cikin fadin sa madaukaki

(ما خلقت الجن والإنس إلّا ليعبدون

Ban halicci mutane da aljanu sai don su bauta mini

Kamar yand akwai sura sukutum da sunan suratu jinni wacce ta kawo labarin aljanu da gaza kunnuwansu don sauraro  kur’ani mai girma, da cewa duk wanda yayi Imani ta yiwu yayi masa tasiri da wasiwasi idan aljanin ya kasance daga shaidanun aljanu, ta yiwu ya bada taimako ga mumini idan aljanin ya kasance daga cikin muminai, sannan wani lokacin sukan takurawa wanda yake takura musu kamar yanda ya zo cikin ba’arin wasu kissoshi, ta yiwu ya zama tasirin sa a ruhi ko
Tarihi: [2019/4/30]     Ziyara: [686]

Tura tambaya