mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Addu’ar gane barawo

Ina son samun wata addu’a da zan gane barawo ka sanya shi cikin dimauta

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Hanyar sani barawo a shari’ance na tabbatuwa ne da shaidar shaidu ko kuma ikirarin barawon da bakinsa ko kuma kai ka ganshi da idonunka, bai inganta a ce wane barawo bane dogaro da hanyar addu’a ko kashafi da shuhudi ba, duk wanda ya aikata haka Allah zai cire masa samun taufi da addu’a da ma’arifa.

Allah shi ne abin neman taimako.

Tarihi: [2019/4/16]     Ziyara: [3447]

Tura tambaya