mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Kariya daga al-jannu

Malama tayaya zamu kare gidammu daga muyagun Aljannu

Kudigga karanta al-qur’ani mai tsarki masammama Ayatul kursiyu da kuma Falaqi da nasi qafa huxu dakuma wasu addu’u;I da suke cikin Mafatihul jinan da karanta ayar (يا معشر الجن والإنس)qafa saba’in atufa a cikin kwano sabo, bayanan sai  a yaryafa ruwan a cikin gidan da waje sanna a rataye ayatul qursiyu a cikin xakuna.

Dafatan ALLA yasa adace.

 

Tarihi: [2015/5/10]     Ziyara: [2092]

Tura tambaya