mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

RIWAYOYI DANGANE DA HADAYAR AYYUKA GA IMAM ZAMAN (A.F)

Salam Alaikum wa Rahmatullah wa barakatuhu
Allah ya datar da ku Assayid ya kuma kareku ya dawwamar daku kan hidimar addini da mazhaba.
Zai yiwu ku taimaka da rubuta mana riwayoyin da suka dangane da hadayar ayyuka ga Imam Zaman (A.f) sannan wanne ayyuka ne?

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Sanannu riwayoyin nan cikin littafin Alwasa’il cikin kitabul hajji haka cikin bihar sai ka koma ka duba zaka ga yanda mai riwaya yake dawafi niyabatan daga Manzon Allah (s.a.w) hatta daga Imamul Zaman (A.F) hakan yana daga mafifitan ayyuka

Tarihi: [2019/12/11]     Ziyara: [433]

Tura tambaya