mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

ni ina lazimtar wasu ba’arin ayyukan ibada

ni ina lazimtar wasu ba’arin ayyukan ibada ba tareda wani ya bani izini ba

daga salloli da istigfari da shin yanzu Kenan ba zasu amfanar da nib a sai naje na smo izini.

Muna rokon addu’a daga gareku


daga salloli da istigfari da shin yanzu Kenan ba zasu amfanar da nib a sai naje na smo izini.

Muna rokon addu’a daga gareku

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

A a sam sam ba haka bane, lallai zasu amfanar da kai kuma ba zasu cutar da kai ba matukar ayyukan naka sun kasance da ilimi da iklasi babu wata bukatar neman izini daga wani, hakika Allah ya rigaya ya baka izini cikin ibada da bauta masa ai bawan bawan sa ne kuma shine ubangijin talikai, idna kaji batun izini cikin ba’arin wasu Azkaru cikin sairi da suluki to wannan wata Magana ce daban da kebanci ahalinta bata da wata alaka da ibadar Allah.

Allah ne mai bada taimako.

Tarihi: [2019/5/19]     Ziyara: [661]

Tura tambaya