mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

ina kaunar Allah ina kuma kaunar yardar sa da yardar Muhammad da iyalan sa

lallai ni ina son Allah ina kuma son yardar sa da yardar Muhammad da iyalan sa (s.a.w) babu wani abu da nake so da ke kwadayi da ya wuce wannan sai dai cewa raina baya karfafata, kullum cikin gazawa nake lokacin na ta wuce ban yi wani abin ku zo mu gani ba babu wani guzuri da na tanada, hakika ni matashiya ce, galibin matasa maza suna malaman da suke riko da su a hauza suke zuwa wajen su don neman warwara,, amma ni wa nake da shi da zai mini irshadi!?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Kiyi riko da Zainab amincin Allah ya kara tabbata a gareta lallai ita kofa ce daga kofofin Allah lallai ita tana raye tana ji tana kuma gani, saboda haka ki kokarin samin dangantaka ta ruhi da ita, lallai zata taimake ki saboda ita runduna ce daga rundunonin Allah matsarkaki,

(والذين جاهدوا فينا لنهدينهم سُبلنا)

Wadanda suka yi fafutika saboda mu tabbas zamu shiryar da su tafarkin mu.

Lallai Allah shine mai shiryarwa shiriyarsa tana tajalli cikin misalin shugabar mu Haura’u da babar mu Zahara amincin Allah ya kara tabbata a garesu , ku nemi tsani zuwa ga Allah cikin sairi da suluki ta hanyar riko da su lallai su haske ne cikin hanyar Arifai maza da mata.

Allah ne abin neman taimako
Tarihi: [2019/5/30]     Ziyara: [505]

Tura tambaya