mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

SHIN TASIRIN ZIKIRIN TAUHIDI YANA DAGA ABINDA AKA JARRABA SHI AKA GANSHI

Salam Alaikum
A baya mun ji daga gareku kuna wasiyya da wani kebantaccen zikiri yayin da ake fitowa daga cikin gida shine karanta suratul Iklas kulhuwallahu da hura bangaroro guda shida gabas yamma arewa kudu sama da kasa, da kuma cewa wannan zikiri yana da fa’idoji masu tarin yawa, sai dia cewa sakamakon cewa yayinda na ke sauraronku ban rubuta sai na manta cikakken bayani da kuka yi, da Allah idan babu damuwa ku kara yi mana bayaninsa da falolinsa da tasirinsa, shin yana daga abinda aka taba jarraba shi aka ga tasirinsa daga wurin waliyyai ko kuma daga riwayoyi masu daraja?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ya isar cikin tasirin wannan aikin shine cewa zaka kasance cikin shingen tauhidi da kariya daga fizgar shaidanu daga mutane da aljanu daga dukkanin bangarori shida, ma’ana zaka kasance cikin kariyar ubangiji, shin akwai wani tasiri mafi girmama daga wannan?da Aiki da abinda ya zo daga riwayoyi da jarrababbun wuridai

Tarihi: [2019/7/28]     Ziyara: [525]

Tura tambaya