b wanne ayyuka ne na fari da mai suluki zuwa ga Allah zai fara da su?
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

wanne ayyuka ne na fari da mai suluki zuwa ga Allah zai fara da su?

Salamu alaikum, mutumin da yake son yi suluki zuwa ga Allah da wanne ayyuka zai fara farawa?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Zai fara da barin zunubi barin zunubai barin aikata zunubai kananansu da manya-manya haramtattu daga cikinsu da na makaruhi.

Allah abin neman taimako.

Tarihi: [2017/7/27]     Ziyara: [807]

Tura tambaya