mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Neman rahamar ALLAH

Mai yakamata niyi domin Allah ya tausaya min.

Da sunan Allah mai rahama mai jinkai,

Mezanyi domin Allah yayi min rahaham?

Zawan shekara bakwa kinan ina famada matsalaoli kala-kala akaina dakuma ‘yan uwana,to miyakamata nayi domin Allah ya tausayamini?

Amsa: abun da yakamata kayi shine miqa wiya ga Allah domin shi ne yake jibuntar al’amarin muminai, mutikar kai mumini ne kuma kanayin sallah,to wajibine akanka kayarda da qaddara ta Allah da duk abun da zai hukunta kazama kamiqa wiya sai yadda Allah yayi da kai.To Allah yayin da yaga kamiqa wiya ga reshi zai zamo ya kasance tare da kai.

Allah yasa mudace.

Tarihi: [2015/10/13]     Ziyara: [1273]

Tura tambaya