mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne hukuncin wanda ake binsa bashin salla da azumi a halin da yake gida da kuma tafiye-tafiye


da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Salamu Alaikum
Yaya zan sauke bashin salloli da kaffarar da take kaina ?
Ana bina bashin sallolin shekaru shida ciki kuwa harda sallolin aya da na tafiya da kuma kaffarar azumi talatin da daya da kwanaki shida?
Ina rokon addu’arku cikin gabata da aiki

 

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Zaka rama salloli da azumi kamar yadda ya zo cikin risalolin fikihu na maraji’ai

Muna yi muku fatan samun dacewa.

 

Tarihi: [2018/1/21]     Ziyara: [840]

Tura tambaya