Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hanyar tsarkake zuciya » Mene ne banbanci tsakanin ruhananci da irfani
- Hukunce-hukunce daban-daban » HIRZI GUDA BAKWAI WANDA AKE DANGANTA SHI GA ANNABI SULAIMAN A.S
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin zan iya cisge jijiyar munanan dabi’un da suke damfare dani
- Hukunce-hukunce » Me ake nufi da Sidkul Urfi wanda muke yawan ganinsa cikin Risalolin taklidi, shin ma’auni shine urfin gamagarin mutane ko kuma na Fakihai?
- Aqa'id » YAYA MUMINA ZATA KARANTA WANNAN JUMLAR
- Aqa'id » Menene ma'anar fikra (tunani) cikin hadisi
- Hukunce-hukunce » Hukuncin macen da take qauracewa mijinta
- Hanyar tsarkake zuciya » TA KAKA MUTUM ZAI SAMU TSARKAKAR BADINI
- Hukunce-hukunce daban-daban » Ina cikin kuntata
- Hadisi da Qur'an » Menene ma’anar me furuci wanda da shi yake bada amsa
- Hukunce-hukunce » Balagar yara
- Hadisi da Qur'an » yazo cikin hadisin Annabi (s.a.w) yace:
- Hukunce-hukunce daban-daban » suka ga marja;iyya
- Tarihi » WANE NE ALKADI TANNUKI MAWALLAFIN LITTAFIN (ALFARAJ BA’ADAL SHIDDA)
- Aqa'id » Shin ya halasta gare mu mu roki Allah mahaliccin sarki mai iko ya dawo mana da dan’uwanu da ya mutu
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Aslm Menene ma'anar Buriji
kuma idan mutum yana da buriji ya za'ayi ya gane
da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Aslm Menene ma'anar Buriji
kuma idan mutum yana da buriji ya za'ayi ya gane
da sunan Allah mai rahama mai jin kai
cikin ilimin falakai na zamanin can da da ya shude da na wannan zamanin akwai da'irori goma sha biyu manya da kanana ya zuwa masha'Allahu da ake sanin nisan musafofin tafiya tsakanin taurari da matsugunan su, da kuma daga da'irori 10 tsararru cikin buruji cikin su akwai buruji 12 su bayani ne na watannin 12, yana farawa da burujin Hamlu (mai ciki) aa kiransa da wannan suna sakamakon kamanceceniyar sa da mai ciki kamar yanda yake wurin tsofaffin masana taurari haka tsakanin su akwai burujin hutu (kifi) sakamakon kamar sa da kifi da surar falakin sa misalin kifi. haka cikin burujai akwai burujin Akrab da yake cirata cikin wadannan burujai 12 idan har buruji ya koma Akrab to lallai makruhi cikin kwanakin sa da dararen sa ace an kulla aure da abin da yayi kama da haka kamar yanda hakan ya zo daga hadisai daga Ahlil-baiti (as)
Allah abin neman taimako.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce daban-daban)
- malam nasami kaina bana sha’awar yin sallah dafatan malam zai baiyana mini komi kejawo hakan?
- Tawata hany ne yakamata mutum yabi domin sanin kansa da kansa domin yazo a hadisi cewa sanin kai yana daga cikin hanyyin sanin Allah
- Shin akwai doka ga wanda yakeso ya karanta littatafan Hadis
- suka ga marja;iyya
- Tayaya zansa zuciyata tazamo tare da Allah kadai ba tare da kowa ba yayin da nafara
- Yaya zanyi na bambanci buri na gaskiya da?na karya
- Hassada da hanyoyin maganceta
- Matsayin mace a Al’uma
- Me kuke fassara Kalmar (sarkin muminai yayinda A’imma suke fadarta ga ba’arin wasu dawagitan sarakuna
- Wanne aiki ne da ayoyi ne zasu taimakeni in kubuta daga sihiri