b Tayaya zansa zuciyata tazamo tare da Allah kadai ba tare da kowa ba yayin da nafara
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Tayaya zansa zuciyata tazamo tare da Allah kadai ba tare da kowa ba yayin da nafara

Tayaya zansa zuciyata tazamo tare da Allah kadai ba tare da kowa ba yayin da nafara

Mai tambaya yakamata ya nemi littafin imam kwamaini wanda yake Magana akan sallah da yadda mutum zai sami nutsuwa yayin da yakeyin sallah da wasu litatafai dasuke Magana akan sirrun sallah domin magance wanna matsala Allah ya taimakeka da muminai baki daya.

 

Tarihi: [2015/4/5]     Ziyara: [1169]

Tura tambaya