mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Menene ma’anar me furuci wanda da shi yake bada amsa

Salam Alaikum warahmatullahi wabarakatuhu
Ya zo daga Sarkin muminai Ali (as) cewa mutum yana wasu dabi’u goma da yake bayyanar da su ta hanyar harshen sa: 1 mai shaida da yake labartar da abinda yake boye, 2 shugaba da yake faifaice tsakanin zance, 3 mai furuci wanda da shi yake bada amsa, 4 mai ceto wanda da shi ne yake riskar bukata, 5 siffatau wanda da shi yake sanin abubuwa, 6 sarkin da yake bada umarni da kyakkyawa, 7 mai wa’azi da yake hani kan barin mummuna, 8 mabuwayi wanda da shi bakin ciki ke lafawa, 9 hallararre wanda da shi gaba ke yayewa, 10 mai kayatarwa wanda da shi kunnuwa ke dandanar dadi.
Meye ma’anar me furuci wanda yake bada amsa?
Shin cikin nassin da ya gabata muna iya fahimtar cewa dukkanin furuci amsa ne? shin zamu iya daukar sa da ma’anar yana bada amsa ba ana nufi ba?
Idan kun samu damar bada amsa tareda Karin haske da bayani zan kasance mai godiya gareku
Allah ya datar da ku tare da mu ya zuwa ga abinda Allah ya yarda da shi.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ma’anar sa shine sa’ilin da aka tambaye kan wani abu lallai shi yana bada amsa ta hanyar harshe babu banbance mas’alar ta shafi duniya ne ko lahira,ta daidaku ce ko ta jama’a, sakamakon kasantuwar harshe matsayin gabar da take motsi ta gangarar da abinda zuciya da ruhi da hankali suka yanke shawara kai. Ma’anar bayyane take.

Dukkanin godiya ta tabbata ga Allah mai rainon talikai

Tarihi: [2019/6/3]     Ziyara: [1865]

Tura tambaya