mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Ina cikin kuntata

Salam Alaikum. Samahatus Sayyid ina cikin kuntatar zuciya da matsaloli ciki zuciya da kuma tabarbarewar arziki da rashin taufiki cikin rayuwa wajen samun aiki, mutane suna ta surutu kaina wai me ya sa bana cigaba.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Dukkanin wanda yaji tsoran Allah zai sanya mishi mafita zai azurta shi ta inda baya tsammani.

Da farko shine a lazimci takawa a bar aikata haramun da kuma sauke wajibai.

Dukkanin mai sanyawa mutane ido zai mutu da bakin ciki, ku kyale mutane da ubangijinsu kuji da kawukanku cikin gyarata da tsarkaketa da dogara da Allah mastarkaki da hakuri, sannan shi hakuri da munanan halayen miji yana daga cikin kamala kuma akwai lada kansa, kamar misalin yanda Asiya ta yi hakuri da munanan halayen fir’auna, ku lazimci kyawawan dabi’u da sakin fuska da kyakkyawan kalma lallai hakan yanada tasiri koda bayan wani lokaci.

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2018/12/19]     Ziyara: [597]

Tura tambaya