b Menene ma’anar (wa sallam) da take zuwa karshen salatin annabi (s.a.w)
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Menene ma’anar (wa sallam) da take zuwa karshen salatin annabi (s.a.w)

Shin ta zo a in gantacce nassi ?

Shin ta zo a in gantacce nassi ?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Hakan ya zo cikin kur’ani mai girma cikin ayar salati

(إنّ الله وملائكته ... وسلّموا تسليماً)

Bayan salati taslimi na kasantuwa wani karon na zuwa da ma’anar sallamawa ta aiki ma’anar ka sallama al’amuranka dukkansu ga annabi wanda hakan na nufin yi mas ada’a saki babu kaidi, wani karon kuma kan zuwa da ma’anar sallamawa ta lafazi kamar yanda cikin ziyara kake cewa (Assalamu Alaika) haka cikin salati da addu’a, hakika misalin hakan ya zo cikin addu’o’i da ziyarori, kana iya duba sahifa sajjadiya da sannu zakai ta cin karo da wannan kalma.

Wurin Allah muke neman taimako.

Tarihi: [2019/3/17]     Ziyara: [634]

Tura tambaya