mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne ya sanya Allah ya halicci Iblis

Na karanta wata lacca da kuka yi mai taken kimar shaidan jefaffe da alamominsa da uslubansa da kuma yanda za a iya kubuta daga gareshi, ai dai cewa wani wata tambaya ta fado cikin tunanina tambayar itace to mene ne ya sanya Allah ya halicci shaidan na’am na yarda da cewa shaidan bai da iko kan bayin Allah sai dai cewa kuma tare da haka ya iya samun damar yin wasiwasi ga Annabi Adamu ya fito da shi daga cikin aljanna sakamakon kin aiki da ya kamata da yayi bawai sabo ba wa ayazubillah, muna godiya gareku sakamakon yalwar kirjinku kuma muna rokon addu’arku.

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Hikimar Allah ta hukunta faruwar hakan, lallai shi mai hikima ne kuma ba a tambayarsa kan abinda yayi shine ke da hakkin tambaya kan kowa.


Tarihi: [2018/12/16]     Ziyara: [841]

Tura tambaya