mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wani rawar gani baligi ya kamata ya taka a yayin da yaji ihu?

Assalamu alaikum
Tamabay na shine wani rawar gani baligi ya kamata ya taka yayin da yaji ihu, shin zan zauna a gidane na shugula da wasu aiyukan ibadu?
Don har na tambayi wasu masana amma ban iya samun cikakken bayani ba

Da sunan Allah me rahama me jin kai

A duk lokacin da mukaji ihu ko kara ya kamata musan abin da ya dace muyi amma a rayuwar mu irin ta yau me nene abin da ya rataya a wuyar mu? Shin zamu zaunane agida ba tare da munyi wani abu ba ko kuma zamu fita ne kwanmu da kwarkwata da kuma iyalan mu domin kai dauki saboda imam zaman don daukaka Kalmar Gaskiya da kuma Kalmar maulana sahibuzzaman (as), don haka kar ka tsaya tambayan abun da ba kowa bane yasani, sai dai  abin da ya fi dace wa ka tambaya shine me nene  ya rataya awuya ta a zamin mu na yau wato zamanin Ghaiba Alkubra domin na sauke, kuma duk lokacin da mukayi tambayan wacce ba ita bace ta dace a tambaya wannan zai taimaka wurin kaucewa asalin tambayar da tafi dacewa mu tambaya, domin irin wannnan wato tambayan abin da be dace ba yana da ga cikin hanyoyi da shaidan yake bi wurin kaucar da mutum da ga hakikanin abinda ya rataya a wuyar sa, muna neman tsarin Allah daga shaidan da rundunan sa baki daya

Tarihi: [2016/9/6]     Ziyara: [929]

Tura tambaya