Deprecated: __autoload() is deprecated, use spl_autoload_register() instead in /home/net25304/al-alawy.net/req_files/model/htmlpurifier-4.4.0/HTMLPurifier.autoload.php on line 17
Ta yaya za a iya sanin A’alamiyya tsakankanin maraji’ai?
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Ta yaya za a iya sanin A’alamiyya tsakankanin maraji’ai?

Ina fatan Akaramakallahu zai mini Karin bayani gameda A’alamiyya tsakankanin maraji’ai da suke rayayyu saboda in samu damar sauke nauyin da yake kaina gaban Allah madaukaki matsarkaki?


da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ayyana al’alamiyya yana lazimta halartar darasi wajen maraji’ai sanannu ko kuma karanta takrirat dinsu, sai dai cewa ni ban samu damar wadannan abubuwa guda biyu ba a yanzu.
Tarihi: [2018/1/20]     Ziyara: [779]

Tura tambaya