Deprecated: __autoload() is deprecated, use spl_autoload_register() instead in /home/net25304/al-alawy.net/req_files/model/htmlpurifier-4.4.0/HTMLPurifier.autoload.php on line 17
Shin sallar Juma’a wajibi ce shin ya halasta na bar sallar Juma’a uku.
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin sallar Juma’a wajibi ce shin ya halasta na bar sallar Juma’a uku.

Wani ne yake taklidi da wnai Marja’i da yayi fatawar wajabcin sallar Juma’a, kuma yana tambaya kan ingancin abinda Amawa suke nakaltowa daga halascin barin sallolin juma’a uku ba tareda wani uzuri bayan juma’a uku a jere sai ya halarci ta hudu sakamakon wani hadisi da aka rawaito daga Annabi (S.A.W).

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ku dena komawa Amawa cikin al’amarin fatawa, ku dinga tambayar wadanda kuke taklidi da su daga Maraji’ai masu daraja.

Allah ya dawwamar daku cikin alheri
Tarihi: [2021/4/18]     Ziyara: [342]

Tura tambaya