mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne hukunci mace cikin bayyanar da karatu da boyewa cikin sallar niyaba

Salamu Alaikum
Mene ne hukunci mace cikin sallar da take yi wani cikin bayyanar karatu da boye shi?

Salamu Alaikum

Mene ne hukunci mace cikin sallar da take yi wani cikin bayyanar karatu da boye shi?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ita mace tana aiki da wazifarta a shari’ance cikin sallarta da take boye karatu da wacce take bayyanar da ita ko da kuwa tana na’ibantar namiji ne, wannan shi ne abinda Malamai suka yi ittifaki kansa.

Allah ne masani. 

Tarihi: [2021/4/26]     Ziyara: [582]

Tura tambaya