Deprecated: __autoload() is deprecated, use spl_autoload_register() instead in /home/net25304/al-alawy.net/req_files/model/htmlpurifier-4.4.0/HTMLPurifier.autoload.php on line 17
Rayuwata tana cikin tsanani
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Rayuwata tana cikin tsanani

Ni gaskiya rayuwata ta tsananta ban taba fafutikar neman wani abu ba face a wannan lokaci duk sanda na kusanci Allah sai in dinga gajiyawa bana jin dadi, ina jin wani sauti daga cikin raina da yake sanya mini shakku kan addini tareda cewa ina karanta kur’ani kuma ina yawan istigfari ina addu’a amma Allah baya amsawa, kullum rayuwata sai karara munana take ba babu duniya babu lahira Kena, batan baka tantan asara biyu.

Ku bani nasiha mai zan aikata.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Wannan yana daga wasiwasin shaidanun Aljannu dana mutane, ka cigaba da ibadarka da ayyukan alheri lallai Allah yana sonka yana kuma jin addu’arka yana kuma amsa maka saboda shi da kansa yayi alkawarin hakan alkawarinsa gaskiya ne, kada ka debe tsammani daga rahamar Allah.

Allah ne mai bada taimako.

Tarihi: [2019/1/28]     Ziyara: [533]

Tura tambaya