b Matar da mijinta ya faku ba a kara ganin shi ba
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Matar da mijinta ya faku ba a kara ganin shi ba

matar da mijinta ya bata bat har tsahon shekaru 12 a lokacin da ake fama da hare-haren yan ta’adda a kasar Iraki shin ya halasta tayi sabon aure?

 matar da mijinta ya bata bat har tsahon shekaru 12 a lokacin da ake fama da hare-haren yan ta’adda a kasar Iraki shin ya halasta tayi sabon aure?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Idan har an bincike an yi cigiya har tsahon shekaru 4 amma kuma ba a same shi ba, to a irin wannan hali zata je wajen Hakimul Shar’I (Marja’i) ta nemi ya saketa sannan sai taje ta yi iddar wacce miinta yam utu, daga bayan gama iddar taje tayi aurenta.

Allah ne masani.

Tarihi: [2019/7/9]     Ziyara: [545]

Tura tambaya