mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin idan kana son budurwa tana sonka sai kuma iyaye bas yarda yaya za ai Kenan

budurwa da ta sonka kaima na sonta mahaife ta yajirta
aure dogo locaci miyakama ta sauriya ya dauka

 

budurwa da ta sonka kaima na sonta mahaife ta yajirta

aure dogo locaci miyakama ta sauriya ya dauka

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

salamu Alaikum

kayi bakin kokarin wajen ganin ka smau yardar s. lallai yardar Allah na cikin yardar iyaye, kuma ka nemi taimako da Allah da kum ayin tawassali da Annabawa da Ahlil-baiti musammam ma Fatima Zahara (as) .

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2019/8/5]     Ziyara: [664]

Tura tambaya