mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin al’adar boye ta haramta

Mene ne hukuncin wanda ya sanya kansa cikin janaba ta hanyar yin wasa da al’aurarsa

wasa da al’aurarsa
 da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Yin  wasa da al’aura haramun ne kuma ana ladabtar da wanda ya aikata hakan da hukuncin da alkalin shari’a ya ga ya dace da shi  daga maslaha bisa la’akari da zamani da bigire, sannan zai kasance cikin janaba bayan zubar maniyyi, haka kuma yanada kebantaccen hukunci  cikin kasantuwarsa yana hana sallah, sannan lallai gumin da ya kasance daga janabar wasa da azzakari najasa ne. Allah ne masani.

Tarihi: [2018/1/15]     Ziyara: [705]

Tura tambaya