mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mutum ne gabanin shigar lokacin sallah da awanni biyu sai ya yi alwala ya yi niyyar sallar wajibi don neman kusanci zuwa ga Allah, mene ne hukuncin alwalarsa da sallarsa?


Mutumin da ya daura alwala gabanin lokacin sallah da awanni biyu tare da furta niyyar sallar wajibi,?
1-shin ya halasta ya furta wannan kaifiya (ni ina yin alwala ta wajibi don neman kusanci zuwa ga Allah) ?
2-idan ya daura alwala da wannan lafazi da muka ambata shin alwalarsa ta baci shin tunda alwalarsa ta baci sallarsa ma kenan ta baci ?
3- idan lokacin sallar wajibi yayi shin wajibi ya furta niyya da fatar baki ko kuma a zuciya ya isar ba tare da kawo lafuzzanta ba?
4- mene ne hukunci dangane da wankan janaba cikin misalsalan da muka ambata cikin alwala?

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Gabanin shigar lokaci alwala bata zama wajibi da wajbacin yinta don gabatar da sallah babu bukatar furta lafazin niyya, idan ya kudurci niyyar shiga sallah to alwala ta gurbata  hakama sallah da yayi da alwala batacciya ce.

Haka al’amarin yake dangane da wankan janaba

Tarihi: [2018/1/15]     Ziyara: [821]

Tura tambaya