mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin yin taƙlidi da sayyid mahmud hashimi da sayyid muhammad sa’id hakim na sauke nauyi taklifi?

Mene ne ra’ayinku kan marja’iyyar sayyid mahmud hashimi shin taƙlidi da shi na saukin taklifin shari’a? Sannan mene ne ra’ayinku dangane da marja’iyyar sayyid muhammad sa’id hakim shin yin taƙlidi da shi na sauke taklifi da ya hau kan mutum na yin taƙlidi?

 

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai

 

Dukkanin mutanen biyu an bijiro da su ga marja’iyya. kowannensu ta tabbata gareka cewa shine A’alam shi yafi ilimi to ya halasta kayi taƙlidi da shi a fari. ni a ra’yina bisa ihtiyaɗi wujubi ayi taƙlidi da mafi ilimi


Tarihi: [2018/2/1]     Ziyara: [702]

Tura tambaya