mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Akwai wani fili da yake mallakar hukuma sakamakon bukatuwar mutanen yankinmu zuwa gareta sai muka gina Husainiya domin yin sallah shin sallar da akayi cikinta ingantacciya ce

Salamu Alaikum Samahatus Assayid Alawi (H) akwai wani fili da yake kallon gidanmu amma fili ne na hukuma sakamakon bukatuwar yankinmu ga filin sai muka gina Husainiya domin sallah da zaman makokin shugaban shahidai amincin Allah ya tabbata a gareshi
Shin sallar da akeyi ciki ta inganta?
Allah ya datar da ku zuwa ga dukkanin alheri ya dawwamar da hidimarku ga muslunci da musulmi alfarmar Muhammad da Alayensa tsarkaka

Salamu Alaikum Samahatus Assayid Alawi (H) akwai wani fili da yake kallon gidanmu amma fili ne na hukuma sakamakon bukatuwar yankinmu ga filin sai muka gina Husainiya domin sallah da zaman makokin shugaban shahidai amincin Allah ya tabbata a gareshi

Shin sallar da akeyi ciki ta inganta?

Allah ya datar da ku zuwa ga dukkanin alheri ya dawwamar da hidimarku ga muslunci da musulmi alfarmar Muhammad da Alayensa tsarkaka.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Idan har hukuma itace ta mallake shi to baya halasta ayi amfani da filin sai da izininta babu banbanci cikin haka cikin gina gida ko Husainiya ko Masallaci.

Allah ne masani,

Tarihi: [2021/4/26]     Ziyara: [523]

Tura tambaya