mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Mene ne hukuncin wanka da sallar ranar idin Nairuz

Salamu Alaikum mene ne hukuncin sallar ranar Nairuz hakama wankan ranar, mene ne asalinta a shari’a idan ta kasance mustahabbi

Salamu Alaikum mene ne hukuncin sallar ranar Nairuz hakama wankan ranar, mene ne asalinta a shari’a idan ta kasance mustahabbi

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ya zo cikin jumlar riwayoyi kamar yanda yake cikin Mafatihul Jinan na Shaik Abbas Qummi babu laifi da wannan sallah da addu’a da niyyar muna fatan samun lada da dogaro da sassauci cikin dalilan sunnoni. 

Tarihi: [2021/4/26]     Ziyara: [580]

Tura tambaya