mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne ra’ayinku kan dabbakuwar wata cikin burujin akrab shin zamu yi aiki da hisabin istiwa’i ko kuma da hisabin rasadi (surar zanen kunama)?



Salamu Alaikum sayyid mai girma
1-dangane karhanci kulla aure lokacin da wata ke kan burujin akrabu, sannan batu dai shine akwai hanyoyi guda biyu na hisabi sune daidaitar falaki da dakon tauraro ko kuma abinda aka fi sani da burujin akrabu mai surar kunama.
Sannan akwai sabani kan kwanakin da burujin ke kasantuwa cikin akrabu da mikdari kwanaki uku.
Mene ne ra’ayinku cikin dabbakuwar wadannan kwanakin, shin za dauki hisabin istiwa’i cikin burujin akrabu ko kuma hisabin rasadi? Ko kuma zamuyi ihtiyadi cikin hisaban guda biyu?
2-sannan sanannen abu da yake yawo tsakankanin masana ilimin hisabin tauraro shi ne akwai lokacin farin ciki da arziki da kuma lokacin tsiyata cikin masaukan wata, shin kuna gani hakan na da wata kima a shari’a ko a ilimance kan kiyaye wannan buruji lokacin kulla aure, shin kuna yin nasihar kan kiyaye burujin akrabu, ko kuma kuna ganin dukkanin hakan a matsayin shirme

 

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

za riki burujin akrabu sannan nayi cikakken bayani cikin littafi na mai suna (tarbiyatul usra ala dau’il saklaini) zaka same shi cikin sayit dinmu kana iya komawa gare shi Allah ne masani

Tarihi: [2018/1/9]     Ziyara: [1537]

Tura tambaya