mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa

Salamu Alaikum

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Wannan mas’ala ta zo cikin littafion Urwatul Wuska abinda yafi zama ihtiyadi shine kada ya gabatar da kansa a matsayin limami ya jagoranci sallah amma idan ya fara sallarsa shi daya daga baya mutane suka tsaya a bayansa suka bishi sallah to babu matsala kuma sallarsa ta inganta tareda wadanda suka yi sallah a bayansa duka koda kuwa shi bai kudurci niyya limanci ba.

Allah ne masani.

Tarihi: [2021/5/5]     Ziyara: [486]

Tura tambaya