mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Me ya sanya Allah ya sanya mana shaukin saninsa a daidai wannan lokacin da ya halicce mu gajiyayyu da ba zasu iya kaiwa ga saninsa ba

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai
Me ya sanya Allah ya sanya mana shaukin saninsa a daidai wannan lokacin da ya halicce mu gajiyayyu da ba zasu iya kaiwa ga saninsa ba

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Ya Sanya shauki domin neman saninsa sannan bamu kasance gajiyayyu ba kasassu bag a kaiw aga saninsa gwargwadon karfin iyawarmu da ikonmu, kadai dai muna iya saninsa da zukatanmu kamar yanda muke ganinsa da idanun zukatanmu kamar yanda Sarkin Muminai (a.s) yace: kadai hankali ke gaza kaiw aga sanin hakikaninsa da zatinsa saboda shi ubangiji shine mai kewaya komai shi kuma mutum shine abin kewaya kuma Mai kewayawa shi ke kewaya abin kewaya ba akasi b, saboda haka saninsa na zati muna gazawa kaiwa gareta amma muna iya saninsa da sunayensa da siffofinsa da ayyukansa dama kuma wannan abin bukata daga garemu kan misalin wannan ma’arifa da sani muke shauki zuwa ga sanin ubangijinmu ko da kuwa mun kasance daga gajiyayyu sakamakon abinda ya zo cikin Du’a’u Gaiba

 (اللهم عرفني نفسك)

Ya Allah ka sanar dani kanka.

Allah ne abin neman taimako.

 

Tarihi: [2020/6/11]     Ziyara: [539]

Tura tambaya