mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Ina son sanin matsayar Ahlus-sunna Wal-jama’a dangane da Sahabin Annabi wato Mu’awiyatu

Salamu Alaikum wa barakatuhu. Assayid muna muku fatan lafiya kwanciyar hankali, ina son sanin ra’ayin dangane da Mu’awiyatu Sarkin Muminai Allah ya kara masa yarda. ... Ganin amsa

MUNA BUKATAR KU YI MANA KARIN BAYANI DANGANE DA KARYA KWIBIN ZAHARA

Salamu Alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu- muna bukatar Assayidul Adil-Alawi yayi mana Karin bayani dangane da karya kashin awagar Assayada Fatima Azzahra amincin Allah ya kara tabbata a gareta saboda Assayidul Kamalul Haidari da Assayidul Ku’i suna ganin hakan bai inganta a tarihi- shin wannan Magana ta su ta inganta. ... Ganin amsa

DANGANE DA INGANCIN ISNADIN HUDUBA TA 55 CIKIN NAHJUL BALAGA


Salamu Alaikum
Hakika na shiga cikin matukar damuwa yayin da na kasa bada amsa ga daya daga cikin abokaina yayin da ya tambayeni gameda ingancin isnadin hudubar Imam Ali (a.s) cikin Nahjul Balaga lamba 55 inda Imam (a.s) yake cewa:
{ ولقد كنا مع رسول الله-ص-نقتل أبناءنا وآباءنا..الخ }
Hakika mun kasance tare da Manzon Allah (s.a.w) muna yakar `ya`yanmu da iyayenmu …….
Akaramakallahu ku tallafa mana da bayani Allah ya kara muku kariyarsa,
... Ganin amsa

ME YASA IMAM ALI BA TASHI YA DAUKI FANSAR ZALUNCIN DA AKAIWA FATIMA A.S BA

Salamu Alaikum
Me ya sa Imam Ali (a.s) bai tashi ya dauki fansar zaluncin da aka yi kan shugabarmu Mazluma (a.s) da karfi ba, me yasa bai dawo da gonar Fadak ba da karfi ba kamar yanda aka kwaceta da karfi? Ina Sahabbai masu daraja da musulmi suka kwana daga baiwa shugabar matayen duk duniya kariya, Ina Abu Zar? Ina Salmanul muhammadi? Ina sauran masu daraja?
... Ganin amsa

DA WACCE KA’IDA ZAMU IYA SANIN INGANCIN WURAREN ZIYARA YA ZUWA MA’ABOTANSU


Salamu Alaikum wa Rahmatullahi wa barakatuhu
1-Da wadannne ka’idoji ne zamu iya sanin ingancin wuraren ziyara ya zuwa wadanda aka danganta su zuwa garesu? Shin shuhura hujja ce a wannan mukami?
2-shin kuna yankewa kan ingancin danganta Kabarin Hamzatul Garbi wanda yake kudancin garin Hilla da yake Iraki ya zuwa ga marawaici Sika ... Ganin amsa

Tura tambaya