mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

shan ruwa ko ajiye azumi domin shawar da likita ya bayar.

Shin yahalatta ga mai azumi ya sharuwa idan likita yace mishi ko yace mata kada tayi azumi

Salamun alaikum

Idan har shi likitan ya kware akan aikin sa kuma ana dogara da shi to babu laifi, kuma koda bayan yahana shi yin azumi yazo yayi to abun dayafi shin yaramashi bayan watan azumin .

Tarihi: [2015/5/10]     Ziyara: [1173]

Tura tambaya