b Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah

Da sunansa madauakaki
Zuwa ga Samahatu Allama Ayatullahi Assayid Adil-Alawi abin girmamawa.
Bayan gaisuwa: hakika ni da kaina na samu yakini kan cewa Almarja’u Assayid Muhammad Husaini Shirazi (r)da dan’uwansa Almarja Assayid Sadik Shirazi Husaini (h) suna da ra’ayin kasancewa shahada ta uku juzu’in kiran sallah da ikama, zamu so ko gaya mana wasu adadi daga Maraji’an shi’a masu daraja da suma suke kan wannan ra’ayi.
Wassalam.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Daga cikin wadanda suka yi rubutu kan kiran sallah suka kuma yi Imani da juzu’iyyar shahada ta uku ciki akwai Ayatullahi Shaik Abdun Nabiyi Araki, hakama Samahatus Shaik Sanad, da kuma sannan mutumin nan da ake kira Abil Huda Algizzi wanda da ya kasance yana sanya rawani daga baya ya cire shi ya koma Kasar Ingila.

Tarihi: [2021/5/17]     Ziyara: [568]

Tura tambaya