mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Mene ne ya zama wajibi kanmu mu aikata shi domin canja tanadinmu sannan mene ne makullin

Salamu Alaikum
Kowanne mutum yanada tanadin da yake da shi mene ne ya zama wajibinmu mu aikata domin canja tanadinmu, sannan wanne abu ne makullin hakan?

 Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Makulli shine tawassuli da tawakkali da Allah lallai Allah baya canja abinda ke tare da mutane har sai sun canja da kansu, saboda haka fagen canjawa bude yake ya kuma yalwaci kwaryar zukata, lallai su zukata kwaryoyi ne mafi alherin cikinsu ita ce zuciya da ta cika da alheri, duk wanda yake neman daukaka sai ya hana kansa bacci cikin darare, dukkanin mutum da ya wahalar da kansa cikin samartakarsa zai samu hutu lokacin tsufansa.

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2018/3/5]     Ziyara: [763]

Tura tambaya