mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Taimako kan mantuwa da rashin iya haddace abubuwa

Assalamu alaikum, sayyid ina da wata matsala ta rashin iya hadda bayan nakasance ina yawan addu’o’I da zikiri da karanta ALqur’ani da kuma yawaita jin wa’azi, me ya kamata nayi don samun kubuta daga wannan matsalar?

Da sunan Allah me rahama me jin kai

Ake yawaita karanta wannan addu’ara cikin qunuti, ko kuma aduk halin da mutum yasami kansa aciki kamar irin na karatu da dai sauran su insha Allah za’a sami nasara.

Ga Adduar kamar haka

(اللهم ارزقني فهم النبيين وحفظ المرسلين وإلهام الملائكة المقربين برحمتك يا أرحم الراحمين)

Tarihi: [2016/7/24]     Ziyara: [1546]

Tura tambaya