mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Malam ina da tambaya akan abin da zanyi wannan muhimmiyar bukata, shine ina neman aiki ne amma har yanzu babu bayani nayi addu’a kuma na sanya anyi mini amma har yanzu ba bayani

Salam Alaikum:
Malam ina da tambaya akan abin da zanyi wannan muhimmiyar bukata, shi ne ina neman aiki ne amma har yanzu babu bayani nayi addu’a kuma na sanya anyi mini amma har yanzu ba bayani

Salam Alaikum

Malam ina da tambaya akan abin da zanyi wannan muhimmiyar bukata, shi ne ina neman aiki ne amma har yanzu babu bayani nayi addu’a kuma na sanya anyi mini amma har yanzu ba bayani

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Dukkani addu’ar idan ta kasance tare da iklasi da tsarkin zuciya lallai karbabbiya ce

Sannan ka lazimci littafin Mafatihul Jinan, lallai zai bude maka kofofin Alheri da arziki da farin ciki duniya da lahira.

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2018/4/14]     Ziyara: [1446]

Tura tambaya