mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mainene mafificin aiki a watan Ramalana mai garma? Amsa

Mainene mafificin aiki a watan Ramalana mai garma?

Tamabaya;

Mene ne mafificin aiki a watan Ramalana mai girma?

Amsa

Antambayi Ali shugaban muminai A S wanna tambayar a wata hudubar sa ta watan SHa’aban wadda take a cikin littafi na Mafatihul Jinan sai imam yace shine barin ko takatsatsan akan duk abun da Allah yahana. 

Tarihi: [2015/4/5]     Ziyara: [1065]

Tura tambaya