mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Yaya zanyi na bambanci buri na gaskiya da?na karya

Yaya zanyi na bambanci buri na gaskiya da
?na karya
Amsa daga bakin Ayatullahi Adil Alaw

Kamar yadda yazo a hadisin manzan Allah shi ne shi buri na gaskiya aiki ne yaki biyu bayan shi misali da zanyi burin Allah ya bani kudi domin na gina makaranta kwatsam sai Allah ya biya mini bukatata to sai kawai dai aga nafara gina makaranta to wanna shi ne buri na gaskiya kuma mai tambaya zai iya komawa zuwa littafin Mizaniul hikima da Yanabi'ul hikima domin Karin bayani.

Tarihi: [2015/4/1]     Ziyara: [1392]

Tura tambaya