mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Haquri maganin zaman duniya

tatawata hanya ne mutum zai iya zama mai haquri

Da sunan Allah

Akaramukallahu ta wata hanya ne za’iya havvaka huquri na?

Amsa

Zaka iya samar da hakanne ta hanyar tinani dagga ne da aabun da Allah yahalitta dakuma dakuma alqawarin da yiwa masu haquri da masu godiya

Dakuma karanta tarihin mutanan da suka shahara masu godiya da kuyi daga garisu.

Kuma kadigga karanta litatafan na akalaq

Kabar savo da qoqarin aikata abun da Allah ya umarcika da shi.

Dakuma addu’a da tawassuli da Annabi da iyalan gidan sa.

Tarihi: [2015/5/3]     Ziyara: [1302]

Tura tambaya