mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta

Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta shin ko akwai wata nasiha da nusantarwa zaku bani domin shiga wannan hanya, ko kuna da wani wuridi da kuka sani da zai taimaka cikin haddace karatuttukan fikihu da tantancewa da rashin mantuwa.

shin ko akwai wata nasiha da nusantarwa zaku bani domin shiga wannan hanya, ko kuna da wani wuridi da kuka sani da zai taimaka cikin haddace karatuttukan fikihu da tantancewa da rashin mantuwa.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ku lazimci wannan addua a koda yaushe musammam ma gabanin karatu da mudala.

(اللّهم ارزقني فهم النبيين وحفظ المرسلين وإلهام الملائكة المقربين برحمتك يا أرحم الراحمين) وم وأكرمني بنور الفهم وإفتح علينا أبواب رحمتك وإنشر علينا خزائن علومك برحمتك يا أرحم الراحمين وصلى الله على محمد وآله الطاهرين).

Ya Allah ka azurtani da fahimtar Annabawa da haddar Manzanni da ilhamar Mala’iku makusanta da rahamarka ya mafi rahamar masu rahama.

Hakama ta biyu.

Ya Allah ka fitar da ni daga duhun wahami ka karrama ni da hasken fahimta, ka bude mana kofofin rahama, ka yada taskokin ilimukanka a kan mu don rahamarka ya mafi rahamar masu rahama, tsira da aminci su kara tabbata ga Muhammad da iyalansa tsarkaka.

 

Tarihi: [2021/6/1]     Ziyara: [821]

Tura tambaya